JIBWIS NHQ (Jos) GONA GOMBE STATE

Yantaya Friday Prayer Plateau jos

Yantaya Friday Prayer Plateau jos


MASALLACHIN YAN TAYA JOS SALLAN JUMA,A.

A yayin gabatar da sallan juma,an shugaban malamai na kasa sheik Muhammad Sani Yahay Jingir yagabatar da jawabi kafin sallan juma,an, wanda yaja hankalin al,um man musalmai dama sauran yan kasa bakidaya domin abinda yakefaruwa a kasar nan na zanga zangar #Endsars wanda yafara daga jihar Legos domin musgunawar da yan sanda suke yi akan al,uman kasa.

Shidai malamin ya nuna baya goyon bayan zanga zangar domin kota kota zanga zangar batada muhalli a musulunchi, sannan ba,a samun sulhu ta hanyar zanga zanga.

WhatsApp Button Facebook Button Twitter Button Email Button LinkedIn Button Print Button

JIBWIS NHQ (Jos) GONA GOMBE STATE 18 Oct, 2020 44 views